Ezekiel 45:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan fili zai zama mallakarsa a Isra’ila. Kuma sarakunana ba za su ƙara zaluntar mutanena ba amma za su bar gidan Isra’ila ya mallaki ƙasar bisa ga kabilansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ ذَيْ ذَمَ رَبُوانْ غَادُوانْسَ عَثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ سَرَاكُنَنْدَ نَنَطَ عَكَنْ جَمَعَتَ، بَذَاسُ ڧَارَيِ وَمُتَنٜىٰنَ دَنِّيَبَ؞ عَمَّا ذَاسُبَرْ وَغِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ڧَسَرْ بِسَغَ ظُرِيُواْيِنْسُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan zai zama yankin ƙasarsa a cikin Isra'ila. Sarakunana kuma ba za su ƙara zaluntar mutanena ba, amma za su ba mutanen Isra'ila ƙasar bisa ga kabilansu.”