Ezekiel 46:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa a rufe ฦofa ta fili na can cikin da take fuskantar gabas ranaku shida na aiki, amma a ranar Asabbaci da kuma a ranar ganin Sabuwar Wata a buษe ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุฐูุงุนู ุฑฺูขูููฐ ฺงููุงฺูขูุฑู ฺขูููููู ุซููู ุซููู ููุฏูู ุชูููููฐ ฺขูุณูููููุชูุฑู ุบูุจูุณู ุฏููููู ุฑูุงููููู ุดูุฏู ูู ุนูููููุ ุนูู
ููุง ุฐูุงุนู ุจููุทูููฐ ฺงููุงฺูขูุฑู ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุฏู ููู
ู ุจููู ุณูุงุจููุงูู ููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โNi Ubangiji Allah na ce za a rufe ฦofar fili ta can ciki wadda take fuskantar gabas dukan ranaku shida na aiki, amma za a buษe ta a ranar Asabar da a amaryar wata.