Ezekiel 47:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wajen gabas iyakar za tฤ kama tsakanin Hauran da Damaskus, ta bi ta Urdun tsakanin Gileyad da ฦasar Israโila, zuwa tekun gabas har zuwa Tamar. Wannan ita ce iyakar a wajen gabas.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุบูุง ููุฏูู ุงููููุงููุฑู ุบูุจูุณู ุฐูุงุชู ููุณูููุซูููฐุ ุงููููุงูู ุฐูุงุชู ู
ฺููงูููฐ ฺูููุงูููู ูููููููู ููููุฑููู ุฏู ูููููููู ุฏูู
ูุดฺูงูุ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ุฐููู ุฐูู
ู ุงููููุงูู ฺูููุงูููู ุบูููููฐููุฏู ุฏู ฺงูุณูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงููููุฌูููฐูู ุบูุจูุณู ุญูุฑู ุฐูููุง ุชูู
ูุฑู ููุฌูููฐูู ุชูููฐูููู ุบูุดูุฑูุ ููููููู ุนูุชูุซูููฐ ุงููููุงูู ุชูุบูุจูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โA wajen gabas, iyakar za ta kama daga Hazar-enan tsakanin Hauran da Dimashฦu, ta bi ta Urdun tsakanin Gileyad da ฦasar Isra'ila zuwa tekun gabas har zuwa Tamar. Wannan ita ce iyakar a wajen gabas.