Ezekiel 47:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya fitar da ni ta ƙofar arewa ya kewaye da ni ta waje zuwa ƙofar da take waje mai fuskantar gabas, ruwan kuwa yana malalowa daga wajen kudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَڢِتُواْ دَنِے وَجٜىٰ تَڧُواْڢَرْ أَرٜىٰوَ، يَبِے دَنِے مُكَ كٜىٰوَيَ ذُوَا ڧُواْڢَرْ دَتَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ غَبَسْ؞ سَيْغَاشِ كُوَ ضُوً يَنَ ڢِتُواْوَ أَغٜىٰڢٜىٰنْ كُدُ نَڧُواْڢَرْ غَبَسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya fito da ni ta hanyar ƙofar arewa, ya kewaya da ni zuwa ƙofar waje wadda take fuskantar gabas. Ruwan kuwa yana gangarowa kaɗan kaɗan daga wajen kudu.