Ezekiel 47:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya auna wani kamu dubu, amma a yanzu ruwan ya zama kogin da ban iya hayewa ba, domin ruwan ya taso ya kuma yi zurfin da ya isa a yi iyo a ciki, kogin da ba za a iya hayewa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณูุงููููฐ ุนููููู ููู
ู ุฏูุจูู ุทูููุ ุถููู ูููู ููุฐูู
ู ูููุงูุบู ุญูุฑู ุจููู ุนููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐููุจูุ ุบูู
ูุง ุถููู ููููููููุ ุธูุฑฺูขููู ูููุงูุบููู ูููููููู ููุฏูู ุจูุนู ุนููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐูู ุจู ุณููู ุฏู ุงูููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sฤke auna kamu dubu kuma, sai ruwan ya zama kogi har ban iya in haye ba, gama ruwan ya hau, ya zama da zurfin da ya isa ninฦaya. Ya zama kogin da ba za a iya hayewa ba.