Ezekiel 47:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, ka ga wannan?” Sa’an nan ya komo da ni zuwa bakin kogin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰمِنِ «يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، كَغَ وَنَّنْ؟» سَيْ يَكُواْمَرْ دَنِے ذُوَا بَاكِنْ كُواْغِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tambaye ni, ya ce. “Ɗan mutum, ka ga wannan?” Sa'an nan ya komo da ni zuwa gāɓar kogin.