Ezekiel 47:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da na iso can, sai na ga itatuwa masu yawa a kowane gefen kogin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ نَكُواْمُواْ، سَيْ نَغَ مَنْيَنْ عِتَتُوَ دَيَوَ أَوَنَّنْ غٜىٰڢٜىٰ دَ وَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ بَاكِنْ كُواْغِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da nake tafiya, sai na ga itatuwa da yawa a kowace gāɓar kogin.