Ezekiel 48:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan zai zama na keษaษษun firistoci, zuriyar Zadok, waษanda suka yi aminci cikin hidimata ba su kuwa karkata kamar yadda Lawiyawa suka yi saโad da Israโilawa suka karkace ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุฐููู ุฐูู
ู ฺููขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ุฐูุฑูููุฑู ุธูุฏููุงููุ ุฐูุฑูููุฑู ุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุบูู
ูุง ุณููููู ุงููู
ูููุซู ุซููููู ุญูุฏูู
ูุชูุ ุจูุณู ููููุซูููฐ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููุงููุง ุณููููู ูููุงูููุซููู ุฏู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ููููุซูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan zai zama na keษaษษun firistoci daga zuriyar Zadok waษanda suka kiyaye umarnina, ba su karkace kamar yadda Lawiyawa suka yi lokacin da jama'ar Isra'ila suka karkace ba.