Ezekiel 48:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai zama kyauta ta musamman a gare su daga tsattsarkan rabon ƙasar, kusa da yankin Lawiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ ذَمَ رَبُوانْسُ نَمُسَمَّنْ دَغَ سَاشٜىٰنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے، وَتُواْ سَاشٜىٰ مَڢِے ڟَرْكِے بِيٜىٰ دَ سَاشٜىٰنْ رَبُوانْ لَوِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai zama rabonsu daga tsattsarkan yankin ƙasar da take kusa da yankin Lawiyawa.