Ezekiel 48:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSauran wurin da ya rage mai fฤษ—in kamu 5,000 da tsawon kamu 25,000 zai zama don amfanin kowa a birnin, don gidaje da wurin kiwo. Birnin zai kasance a tsakiyar wurin da ya ragen nan
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุถูŽุบููˆุงู’ูˆูŽุฑู’ ุณูŽุงุดูœู‰ูฐู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ฺขูŽุงุทูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูŽู…ู ุฏูุจููˆ ุจููŠูŽุฑู’ุŒ ฺŸูŽูˆูุงู†ู’ุณูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูŽู…ู ุฏูุจููˆ ุนูŽุดูุฑูู†ู’ ุฏูŽ ุจููŠูŽุฑู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽูŠู ุบูุฏูŽุงุฌูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒููŠูˆูุงู’ุž ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽฺŸูŽูƒููŠูŽุฑู’ ุณูŽุงุดูœู‰ูฐู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œRagowar yankin mai faษ—in kamu dubu biyar [5,000], da tsawon kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], zai zama hurumin birnin, inda za a yi gidaje da wurin kiwo. Birnin zai kasance a tsakiyar yankin.