Ezekiel 48:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai kuwa kasance da wannan awon, a wajen arewa kamu 45,000, wajen kudu kamu 45,000, wajen gabas kamu 45,000, wajen kudu kuma kamu 45,000.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ غِرْمَنْ بِرْنِنْ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ؞ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ ذَيْ ذَمَ كَمُ دُبُو حُطُ دَ طَرِے بِيَرْ، أَغٜىٰڢٜىٰنْ كُدُ، كَمُ دُبُو حُطُ دَ طَرِے بِيَرْ، أَغٜىٰڢٜىٰنْ غَبَسْ، كَمُ دُبُو حُطُ دَ طَرِے بِيَرْ، أَغٜىٰڢٜىٰنْ يَمَّ كُمَ دُبُو حُطُ دَ طَرِے بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga yadda girman birnin zai kasance, a wajen arewa kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500], a wajen kudu kuwa kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500], a wajen gabas kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500], a wajen yamma kuma kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500].