Ezekiel 48:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu aiki daga birnin waɗanda suka nome ta za su fito daga dukan kabilan Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَعَيْكَتَنْ بِرْنِنْ ذَاسُ ڢِتُواْ دَغَ دُكَنْ ظُرِيُواْيِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُنُواْمٜىٰ سَاشٜىٰنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ma'aikatan birnin za su samu daga dukan kabilan Isra'ila, za su noma yankin.