Ezekiel 48:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan rabon zai zama murabbaโi, kamu 25,000 kowane gefe. A matsayin kyauta ta musamman za ku keษe tsattsarkan rabo, haka ma za ku yi da mallakar birnin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ุบูุฑูู
ููู ุณูุงุดูููฐููููู ุฏู ุฐูุงุนู ููููฐูปูููฐ ุฐููู ุฐูู
ู ููู
ู ุฏูุจูู ุนูุดูุฑููู ุฏู ุจูููุฑู ุนููููุงูููููููฐ ุบูููฐฺขูููฐููุณู ุญูุทูุ ููููููู ุณูุงุดูููฐ ุฐูุงูู ููููฐูปูููฐุดู ููุฐูู
ู ุณูุงุดูููฐ ููู
ูุณูู
ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ุณูุงุดูููฐ ููุจูุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan yankin da za ku keษe zai zama murabba'i mai kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], wato tsattsarkan yankin tare da hurumin birnin.