Ezekiel 48:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka mallakar Lawiyawa da mallakar birnin za su kasance a tsakiyar wurin da yake na sarki. Wurin da yake na sarki zai kasance tsakanin iyakar Yahuda da iyakar Benyamin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَشٜىٰنْ ذُرِيَرْ لَوِيَاوَا دَ سَاشٜىٰنْ بِرْنِنْ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ أَڟَكِيَرْ سَاشٜىٰنْ دَيَكٜىٰ نَسَرْكِے؞ سَشٜىٰنْ سَرْكِے ذَيْ كَسَنْثٜىٰ ڟَكَانِنْ سَاشٜىٰنْ ذُرِيَرْ يَهُودَ دَ سَاشٜىٰنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rabon Lawiyawa da hurumin birnin za su kasance a tsakiyar yankin da yake na ɗan sarki. Yankin ɗan sarki zai kasance a tsakanin yankin Yahuza da yankin Biliyaminu.