Ezekiel 48:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Simeyon zai sami rabo; zai yi iyaka da yankin Benyamin daga gabas zuwa yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِيٜىٰ دَ سَاشٜىٰنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ، ذُرِيَرْ سِمٜىٰيُوانْ تَنَدَ رَبُواْ طَيَ؞ إِيَاكَرْ ذَاتَ مِيڧٜىٰ دَغَ غَبَسْ ذُوَا يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yankin Saminu yana kusa da yankin Biliyaminu daga gabas zuwa yamma.