Ezekiel 48:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Issakar zai sami rabo; zai yi iyaka da yankin Simeyon daga gabas zuwa yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِيٜىٰ دَ سَاشٜىٰنْ ذُرِيَرْ سِمٜىٰيُوانْ، ذُرِيَرْ إِسَّكَرْ تَنَدَ رَبُواْ طَيَ؞ إِيَاكَرْ ذَاتَ مِيڧٜىٰ دَغَ غَبَسْ ذُوَا يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yankin Issaka yana kusa da yankin Saminu daga gabas zuwa yamma.