Ezekiel 48:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zebulun zai sami rabo; zai yi iyaka da yankin Issakar daga gabas zuwa yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِيٜىٰ دَ سَاشٜىٰنْ ذُرِيَرْ إِسَّكَرْ، ذُرِيَرْ ظٜىٰبُلُنْ تَنَدَ رَبُواْ طَيَ؞ إِيَاكَرْ ذَاتَ مِيڧٜىٰ دَغَ غَبَسْ ذُوَا يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yankin Zabaluna yana kusa da yankin Issaka daga gabas zuwa yamma.