Ezekiel 48:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Wannan ce ƙasar da za ku raba gādo ga kabilan Isra’ila, kuma wannan ne zai zama rabonsu,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«وَنَّنْ عِتَثٜىٰ ڧَسَرْدَ ذَاكُ رَبَ تَذَمَ غَادُواْ غَ ظُرِيُواْيِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ وَطَنَّنْ سُونٜىٰ رَبُوانْ غَادُوانْسُ؞ نِے عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Wannan ita ce hanyar da za ku raba gādo tsakanin kabilan Isra'ila. Waɗannan kuwa su ne yankunansu, ni Ubangiji Allah na faɗa.”