Ezekiel 48:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Waɗannan za su zama ƙofofin birnin. “Farawa da gefen arewa, wanda yake da tsawon kamu 4,500
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا ڧُواْڢُواْڢِ نَشِغَ دَ ڢِتَ نَبِرْنِنْ؞ ڟَوُانْ غٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ كَمُ دُبُو حُطُ دَ طَرِے بِيَرْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ƙofofin birnin a gefen arewa, kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500] ne.