Ezekiel 48:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
za a ba wa ƙofofin birnin sunaye kabilan Isra’ila. Ƙofofi uku a gefen arewa za su zama ƙofar Ruben, ƙofar Yahuda da ƙofar Lawi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَسَا ڧُواْڢُواْڢِ عُكُ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ؞ ذَاعَسَا مُسُ سُونَيٜىٰنْ ظُرِيُواْيِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ ڧُواْڢَ طَيَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ، طَيَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ يَهُودَ، طَيَ كُمَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ لَوِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙofofi uku ne, wato Ƙofar Ra'ubainu, da Ƙofar Yahuza, da Ƙofar Lawi. Ana kiran sunayen ƙofofin birnin da sunayen kabilan Isra'ila.