Ezekiel 48:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gefen gabas, wanda yake da tsawon kamu 4,500 zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Yusuf, ƙofar Benyamin da ƙofar Dan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ڟَوُانْ غٜىٰڢٜىٰنْ غَبَسْ كَمُ دُبُو حُطُ دَ طَرِے بِيَرْ نٜىٰ؞ ذَاعَسَا ڧُواْڢُواْڢِ عُكُ؞ ذَاعَسَا مُسُ سُونَيٜىٰ كَمَرْ حَكَ؞ ڧُواْڢَ طَيَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ يُوسُڢَ، طَيَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ، طَيَ كُمَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ دَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gefen gabas, kamu dubu huɗu ne da ɗari biyar [4,500]. Ƙofofi uku ne, wato Ƙofar Yusufu, da Ƙofar Biliyaminu, da Ƙofar Dan.