Ezekiel 48:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gefen yamma, wanda yake da tsawon kamun 4,500, zai kasance da ƙofofi uku, ƙofar Gad, ƙofar Asher da kuma ƙofar Naftali.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ڟَوُانْ غٜىٰڢٜىٰنْ يَمَّ كَمُ دُبُو حُطُ دَ طَرِے بِيَرْ نٜىٰ؞ ذَاعَسَا ڧُواْڢُواْڢِ عُكُ؞ ذَاعَسَا مُسُ سُونَيٜىٰ كَمَرْ حَكَ؞ ڧُواْڢَ طَيَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ غَدْ، طَيَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ أَشٜىٰرْ، طَيَ كُمَ دَ سُونَنْ ذُرِيَرْ نَڢْتَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gefen yamma, kamu dubu huɗu da ɗari biyar [4,500] ne. Ƙofofi uku ne, wato Ƙofar Gad, da Ƙofar Ashiru, da Ƙofar Naftali.