Ezekiel 48:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Tsawon rabo na musamman da za ku bayar ga Ubangiji zai zama kamu 25,000, fāɗinsa kuma kamu 10,000.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَشٜىٰنْ دَ ذَاعَ كٜىٰٻٜىٰ وَ يَهْوٜىٰهْ ، ڟَوُانْسَ ذَيْ ذَمَ كَمُ دُبُو عَشِرِنْ دَ بِيَرْ، ڢَاطِنْسَ كُمَ كَمُ دُبُو غُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Yankin da za ku keɓe wa Ubangiji, tsawonsa zai zama kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], faɗinsa kuwa kamu dubu goma [10,000].