Ezekiel 7:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokaci ya yi! Ranar ta gabato! Kada mai saya ya yi farin ciki ko kuwa mai sayarwa ya yi baฦ™in ciki, gama hasala tana a kan dukan jamaโ€™a.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ูŠูŽูŠูุŒ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุชูŽูŠู ูƒูุณูŽู†ู’ ุฐููˆูŽุงุŒ ูƒูŽุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุณูŽูŠูŽ ูŠูŽูŠู ฺขูŽุถู ุซููƒูุŒ ูƒูŽุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุณูŽูŠูŽุฑู’ูˆูŽ ูŠูŽูŠู ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูุŒ ุบูŽู…ูŽุง ฺขูุดูู†ูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฐูŽุงฺขู ูŠูŽู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณู ุบูŽุจูŽุงุทูŽูŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œLokaci ya yi, ranar ta gabato, kada mai saye ya yi farin ciki, kada kuma mai sayarwa ya yi baฦ™in ciki, gama fushina yana kan taron jama'a duka.