Ezekiel 7:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai sayarwa ba zai mayar da ฦ™asar da ya sayar tuntuni ba muddin dukansu suna da rai, gama ba za a sauya wahayin da ya shafi dukan jamaโ€™a ba. Saboda zunubansu, babu ษ—ayansu da zai adana ransa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ู…ูŽูŠู’ ุณูŽูŠูŽุฑู’ูˆูŽ ุจูŽุฐูŽูŠู’ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽูŠูŽุฑู’ ุจูŽุŒ ู…ูุฏู‘ูู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ุณูŽูŠูŽุฑู’ูˆูŽ ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุณูŽูŠูŽ ุณูู†ูŽุงู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ุž ุบูŽู…ูŽุง ุฑูุนููŠูŽุฑู’ ุชูŽุดูŽุงฺขู ุฏููƒูŽู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ฺขูŽุงุณูŽุจูŽุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุณูุŒ ุจูŽ ูƒููˆุงู’ ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุณู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุฑูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai sayarwa ba zai ta da ciniki ba sa'ad da suke da rai, gama fushina yana bisa kan dukan taron jama'arsu, ba zai fasa ba. Ba wanda yake zamansa cikin zunubi da zai iya shiryar da kansa.โ€