Ezekiel 7:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina gab da fasa hasalata a kanki in kuma aukar da fushina a kanki; zan shariโanta ke bisa ga halinki in kuma sฤka miki saboda dukan ayyukanki masu banฦyama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐูุ ุจูุฏู ุฏูุทูููฐููุจูุ ุฐููู ุธูุจู ฺขูุดููู ุนูููููููุ ุงููููุณูุง ฺขูุดููู ุนููููููู ูููููุซูููฐุ ุฐููููู ู
ููู ุดูุฑููุนู ุจูุณูุบู ูููููููุงูููููููุ ุฐููู ุญูููููุชููู ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุจููู ฺจูู
ูุฑู ุฏู ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYanzu, ba da jimawa ba, zan fashe hasalata a kanku, in aukar da fushina a kanku, in hukunta ku bisa ga ayyukanku. Zan hukunta ku saboda dukan ฦazantarku.