Ezekiel 8:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce mini, โฦan mutum, ka ga abin da dattawan gidan Israโila suke yi a cikin duhu, kowa yana a ษakin tsafin gunkinsa? Suna cewa, โ Ubangiji ba ya ganinmu; Ubangiji ya yashe ฦasar.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุซูููฐ ู
ููู ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ูููู ุบููููู ุงููุจูููุฏู ุฏูุชููุงูููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููฐูู ุนูุซููููู ุฏูููุ ูููุงููููููููฐููุณู ุนูุซููููู ุทูุงููููุณู ููููุฏู ุตฺูขูููุงฺูขููู ุบูู
ูููุ ุบูู
ูุง ุณููู ุซูููฐูู โน ููููููููฐูู ุจูุงูู ุบูููููู
ูุ ููููููููฐูู ููุฑูุจู ุฏู ฺงูุณูุฑูู
ูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce mini, โฦan mutum ko ka ga abin da dattawan Isra'ilawa suke yi a cikin duhu? Kowa yana cikin ษakin zฤnannun siffofin gumaka, sukan ce, โAllah ba ya ganinmu. Ubangiji ya rabu da ฦasan nan.โโ