Ezekiel 8:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce mini, โKa ga wannan, ษan mutum? ฦaramin abu ne gidan Yahuda su yi abubuwan banฦyamar da suke yi a nan? Dole ne su cika ฦasar da rikici su kuma ci gaba da tsokane ni in yi fushi? Dube su suna tsokanata!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุซูููฐ ู
ููู ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ููุบู ูููููููุ ุงููุบูููููููุ ฺงูุฑูู
ููู ุงููุจู ููููฐ ุบูุฏููู ูููููุฏู ุณููู ุชูุนูููููุชู ุงููุจูุจููููู ุจููู ฺจูู
ู ููุทูููุฏู ุณูููููฐูู ุงููููููุ ุณููู ุซููู ฺงูุณูุฑูุฏู ุชูุงุดููู ุญูููููููุ ุงููุบูููููููุ ุจูุณููู ฺงูุงุฑู ุณูุงูู ุงูููููู ฺขูุดููุจู ููููฐููููุ ุบูุงุดูุ ุณููู ูููุฑู ุญูููุซู ุงููุบูุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce mini, โYa ษan mutum, ka ga wannan? Wato mutanen Yahuza ba su mai da aikata abubuwa masu banฦyama nan wani abu ba. Sun cika ฦasar da hargitsi, suna ta tsokanar fushina. Ga shi, suna hura hanci a gabana.(Eze 9.9; Eze 16.26