Ezekiel 9:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ji ya yi kira da babbar murya yana cewa, โKawo matsaran birni a nan, kowanne da makami a hannunsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ุฑูุนูููุฑู ููู
ูุ ุณูููููุฌู ููููููููฐูู ููุงูู ููุฑูุง ุฏู ุจูุจููุฑู ู
ูุฑูููุ ููุซูููฐ ยซููู
ฺูููุงู ููุณูุ ููู ู
ูุงุณู ุญูููููุชู ุจูุฑูููููุ ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ุฏู ู
ูููุงู
ูููุณู ูููููููููุฑููู ุงูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ji Allah ya yi kira da babbar murya, ya ce, โKu matso kusa, ku masu hukunta wa birnin, kowa ya zo da makaminsa na hallakarwa a hannu.โ