Ezekiel 9:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin da yana saye da lilin yake kuma rataye da jaka ฦunshe da kayan rubutu a gefensa ya mayar da magana, yana cewa, โNa yi yadda ka umarci ni.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูู
ููู ุฏูููููููฐ ุณูููููููฐ ุฏู ุฑูุบูุฑู ูููููููุ ููููุฏู ููู
ู ูููู ุฑูุงุชูููููฐ ุฏู ุงููุจููู ุฑูุจููุชูู ุงููุบูููฐฺขูููฐููุณูุ ููุงููู
ูุณู ุฏู ู
ูุบููู ุซูููฐูู ยซูููู ุงููุจูููุฏู ููุงุนูู
ูุฑูุซูููฐูู ุงููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga mutumin da yake saye da rigar lilin, wanda kuma yake rataye da gafaka, ya komo da jawabi cewa, โNa aikata yadda ka umarci ni.โ