Ezra 1:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu kwanonin zinariya guda 30 Waɗansu kwanonin azurfa guda 410 da waɗansu kayayyaki guda 1,000
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ݣُونُواْنِنْ ظِينَارِيَ، تَلَاتِنْ وَطَنْسُ ݣُونُواْنِنْ أَظُرْڢَا، طَرِے حُطُ دَ غُواْمَ دَ وَطَنْسُ كَايَيَّكِ، دُبُو طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da finjalai na zinariya guda talatin, da tasoshi na azurfa ɗari huɗu da goma, da waɗansu kayayyaki guda dubu (1,000).