Ezra 1:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga abin da Sairus sarkin Farisa yake shela, “ ‘ Ubangiji Allah na sama ya ba ni iko in yi mulkin duniya duka, ya kuma zaɓe ni in gina masa haikali a Urushalima cikin Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا شٜىٰلَرْ دَ سَرْكِے سَيِرُسْ نَ ڢَٰشِيَ يَيِ، « يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَسَمَ، يَبَانِ دُكَنْ مُلْكُواْكِنْ دُونِيَا، يَكُمَ بَانِ حَكِّنْ غِنَا مَسَ غِدَا أَ عُرُوشَلِيمَ وَدَّ تَكٜىٰ ثِكِنْ ڧَسَرْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shelar, “In ji Sairus Sarkin Farisa, Ubangiji, Allah na samaniya ya ba ni sarautar dukan duniya, ya kuma umarce ni in gina masa Haikali a Urushalima, ta ƙasar Yahuza.