Ezra 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake nasa a cikinku bari Allahnsa yฤ kasance tare da shi, bari yฤ tafi Urushalima cikin Yahuda yฤ gina haikalin Ubangiji, Allah na Israโila, Allah wanda yake a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ุนูุซููููููู ููููููฐ ุฏูุบู ู
ูุชูููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุจูุฑู ูููููุงูู
ู ุนูุฑููุดููููู
ู ููุฏูู ุชูููููฐ ุนฺูงูุณูุฑู ูููููุฏูุ ููุณูุงููููฐ ุบูููุง ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุงูููููู ููููุฏู ููููููฐ ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุจูุฑู ุงูููููู ููุณู ููููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐ ุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda yake na mutanensa da yake nan Ubangiji Allahnsa ya kasance tare da shi, bari ya haura zuwa can Urushalima ta ฦasar Yahuza don ya sฤke gina Haikalin Ubangiji, Allah na Isra'ila, shi ne Allah wanda ake masa sujada a Urushalima.