Ezra 1:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugabannin zuriyar Yahuda da na Benyamin, da firistoci da Lawiyawa, duk wanda Allah ya taɓa zuciyarsa, suka shirya don su je su gina haikalin Ubangiji a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ لَوِيَاوَا دَ كُمَ شُوغَبَنِّنْ ذُرِيَرْ يَهُودَ دَ تَ بِلِيَامِنُ، وَتُواْ دُكَنْ وَطَنْدَ اللَّهْ يَمُواْڟَ ظُكَاتَنْسُ سُكَ شِرْيَ سُكُواْمَ عُرُوشَلِيمَ سُسَاكٜىٰ غِنَا غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ يَكٜىٰ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabannin gidajen kakanni na Yahuza kuwa, da na Biliyaminu, da firistoci, da Lawiyawa, da duk wanda Ubangiji ya taɓa shi, suka tashi don su tafi su sāke gina Haikalin Ubangiji wanda yake a Urushalima.