Ezra 10:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma akwai mutane da yawa, kuma lokacin damina ne; saboda haka ba za mu iya tsayawa a waje ba. Ban da haka ma, aikin nan ba na kwana ɗaya ko biyu ba ne, domin ba ƙaramin laifi muka yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مُتَنٜىٰ سُنَدَ يَوَ، كُمَ وَنَّنْ لُواْكَثِنْ ضُوً سَمَ نٜىٰ سُواْسَيْ؞ سَبُواْدَ حَكَ بَذَامُ عِيَ ڟَيَاوَا أَ ڢِيلِبَ؞ عَيْكِنَّنْ كُوَ بَ نَݣُونَ طَيَ كُواْ بِيُ بَنٜىٰ، غَمَا دَيَوَ عَثِكِنْمُ مُنْيِ ذُنُوبِنْ غَنْ‌غَنْثِ عَثِكِنْ وَنَّنْ أَلْعَمَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutane suna da yawa, a lokacin kuwa ana marka, ba za mu iya tsayawa a fili ba, aikin nan kuma ba na kwana ɗaya, ko biyu ba ne, gama mun yi laifi sosai wajen wannan al'amari.