Ezra 10:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waษ—anda suka dawo daga bauta suka yi yadda aka zartar. Ezra firist ya zaษ“i mutane waษ—anda su ne shugabannin iyalai, ษ—aya daga kowane sashe, aka rubuta sunan kowannensu. A ranar ษ—aya ga watan goma kuwa suka zauna don su yi binciken waษ—annan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุจูŽูˆู’ุชูŽุง ุณููƒูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽุซูœู‰ูฐุž ุนูุฒูŽูŠู’ุฑู ฺขูุฑูุณู’ุชู ูŠูŽุฐูŽุงูปู ู…ูŽุธูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูุŒ ุจูุณูŽุบูŽ ุฏูŽู†ู’โ€Œุบูู†ู’ุณูุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽุž ุณููƒูŽ ุญูŽุทู ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽ ุชูŽฺขูŽุงุฑู ุบูŽ ูˆูŽุชูŽู†ู’ ุบููˆุงู’ู…ูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุจูู†ู’ุซููƒูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูŽู…ูŽุฑูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษ—anda suka komo daga zaman talala kuwa suka yi haka. Sai Ezra firist ya zaษ“i mutanen da suke shugabannin gidajen kakanninsu. Aka rubuta sunan kowa. Sai suka taru ran ษ—aya ga watan goma, don su bincika al'amarin.