Ezra 10:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta farko ga watan farko, suka gama da bincike duk waɗanda suka auri baƙin mata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ وَتَا عُكُ، وَتُواْ كَاڢِنْ رَنْ ڢَارِ غَ وَتَنْ طَيَ، سُكَ غَمَ بِنْثِكٜىٰنْ دُكَنْ أَلْعَمَرِنْ مَذَنْ دَ سُكَ عَوْرِ مَاتَانْ بَاڧِ دَغَ ڧَبِيلُنْ ڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka gama binciken dukan mutanen da suka auri mata baƙi ran ɗaya ga watan fari.