Ezra 10:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin zuriyar firistoci, ga waɗanda suka auri mata baƙi. Daga zuriyar Yeshuwa ɗan Yozadak da ’yan’uwansa, akwai Ma’asehiya, da Eliyezer, da Yarib, da Gedaliya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا سُونَيٜىٰنْ ڢِرِسْتُواْثِنْ دَ سُنَ ثِكِنْ وَطَنْدَ سُكَ عَوْرِ مَاتَانْ بَاڧِ دَغَ ڧَبِيلُنْ دَ بَا يَهُودَاوَا بَ؞ دَغَ دَنْغِنْ يٜىٰشُوَ طَنْ يُواْظَدَكْ دَ یَنْعُوَنْسَ، أَݣَويْ مَعَسٜىٰيَ دَ عٜىٰلِيٜىٰظٜىٰرْ دَ يَرِبْ دَ غٜىٰدَلِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ma'aseya, da Eliyezer, da Yarib, da Gedaliya iyalin Yeshuwa ɗan Yehozadak, su ne firistocin da suka auri mata baƙi.