Ezra 10:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Su ne suka miƙa hannuwansu suka nuna sun yarda su kori matansu baƙi, kowannensu kuma ya ba da rago daga cikin garkensa don a miƙa hadaya don zunubi.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ ضَنْڟُوَا ذَاسُ كُواْرِ مَاتَنْسُ؞ كُواْوَنّٜىٰنْسُ كُوَ يَمِيڧَ ضَغُواْ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ لَيْڢُواْڢِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi alkawari, cewa za su saki matansu. Suka ba da rago don yin hadaya saboda laifinsu.