Ezra 10:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ka tashi, gama wannan hakkinka ne, za mu ba ka goyon baya. Saboda haka ka yi ฦarfin hali ka aikata shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุชูุงุดู ุบูู
ูุง ููููููู ุฐูููุซูููฐ ูููู ุญูููููููู ููููฐุ ู
ูู ูููู ู
ููู ุบููุงููููุงูู ุจูุงููููููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ูููู ฺงูุฑฺูขููู ุญููู ููุนูููููุชูุดูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka tashi, gama wannan hakkinka ne, mu kuwa muna tare da kai. Sai dai ka yi ฦarfin hali, ka yi shi.โ