Ezra 10:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Ezra ya tashi daga gidan Allah ya tafi gidan Yehohanan ษan Eliyashib, a can ma bai ci wani abu ba, bai sha ruwa ba domin ya ci gaba da yin baฦin cikin rashin aminci na waษanda suka dawo daga bauta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนูุฒูููุฑู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ููุฑููู ุฏูููููููฐ ุงููุบูุจููู ุบูุฏููู ุงูููููู ุ ููููุซูููฐ ุฐูููุง ุซููููู ุทูุงูููู ููููฐูููุงููููููู ุทููู ุนูููฐููููุดูุจูุ ุงููููุฑููู ูููู ุจูููุซูุจูุ ุจูููุดูุงุจูุ ุบูู
ูุง ูููู ุซููููู ุจฺูงููู ุซููู ุณูุจููุงูุฏู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซููู ููุทูููุฏู ุณููู ุฏูุงููุงู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ุจูููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ezra ya tashi daga Haikalin Allah, ya tafi gidan Yohenan ษan Eliyashib, amma ko da ya tafi can bai ci abinci ba, bai kuma sha ruwa ba, gama yana baฦin ciki saboda rashin aminci na waษanda suka dawo daga zaman talala.