Ezra 2:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta Bezai 323
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَنْ‌غِنْ بٜىٰڟَيْ، مُتُمْ طَرِے عُكُ دَ عَشِرِنْ دَ عُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yawan taron jama'a su dubu arba'in da biyu da ɗari uku da sittin (42,360). Barorinsu maza da mata, dubu bakwai da ɗari uku da talatin da bakwai (7,337) Mawaƙa ɗari biyu mata da maza Dawakansu ɗari bakwai da talatin da shida Alfadaransu ɗari biyu da arba'in da biyar Raƙumansu kuma ɗari huɗu da talatin da biyar ne Jakunansu kuwa dubu shida da ɗari bakwai da ashirin (6,720)