Ezra 2:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta Ara 775
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَنْغِنْ أَرَ، مُتُمْ طَرِے بَݣَويْ دَ سَبَعِنْ دَ بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga kuma lissafin iyalan firistocin da suka komo, Zuriyar Yedaiya na gidan Yeshuwa, mutum ɗari da saba'in da uku Zuriyar Immer, mutum dubu da hamsin da biyu (1,052) Zuriyar Fashur,mutum dubu da ɗari biyu da arba'in da bakwai (1,247) Zuriyar Harim, mutum dubu da goma sha bakwai (1,017)