Ezra 2:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta Zakkai 760
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَنْ‌غِنْ زَكَّي، مُتُمْ طَرِے بَݣَويْ دَ سِتِّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga lissafin ma'aikatan Haikali da suka komo. Zuriyar Ziha, da zuriyar Hasufa, da zuriyar Tabbawot Zuriyar Keros, da zuriyar Siyaha, da zuriyar Fadon Zuriyar Lebana, da zuriyar Hagaba, da zuriyar Akkub Zuriyar Hagab, da zuriyar Shamlai, da zuriyar Hanan Zuriyar Giddel, da zuriyar Gahar, da zuriyar Rewaiya Zuriyar Rezin,da zuriyar Nekoda, da zuriyar Gazam Zuriyar Ussa, da zuriyar Faseya, da zuriyar Besai Zuriyar Asna, da Me'uniyawa, da Nefushiyawa Zuriyar Bakbuk, da zuriyar Hakufa da zuriyar Harhur Zuriyar Bazlut, da zuriyar Mehida, da zuriyar Harsha Zuriyar Barkos, da zuriyar Sisera, da zuriyar Tema Zuriyar Neziya, da zuriyar Hatifa