Ezra 3:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da tsayawar watan bakwai, sai Isra’ilawa waɗanda suka koma garuruwansu suka taru da nufi ɗaya a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ وَتَنْ بَݣَويْ يَ إِسُواْ، مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُوَ سُنَ أَغَرُرُوَنْسُ، سَيْ سُكَ تَارُ غَبَاطَيَ عَثِكِنْ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tsayawar watan bakwai, sai mutanen Isra'ila waɗanda suka riga suka koma garuruwansu, suka taru gaba ɗaya a Urushalima.