Ezra 3:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wanda zai iya rabe tsakanin ihun farin ciki da na kuka, domin mutanen sun tā da murya sosai har aka ji su daga nesa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ بَابُوَنِنْدَ يَ عِيَ بَمْبَنْتَ ڟَكَانِنْ مُرْيَرْ ڢَضٍ ثِكِ دَ مُرْيَرْ كُوكَا، غَمَا مُتَنٜىٰنْ سُنْ تَادَ مُرْيَرْسُ دَ ڧَرْڢِے سُواْسَيْ، حَرْ أَنَ جِنْسُ دَغَ نٜىٰسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka mutane ba su iya rarrabe amon muryar murna da ta kuka ba, gama mutanen suka ɗaga murya da ƙarfi har aka ji su daga nesa.