Ezra 3:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga abin da yake a rubuce kuma, suka yi biki Bikin Tabanakul, suka miฦa hadayu kowace rana gwargwadon yawan hadayun da ake bukata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููู
ู ููููุงููููฐ ุจููู ุจูููููุงููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐ ุงููุฑูุจููุซูููฐุ ุณููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ฺููงููุงูููุงููุง ูููููุงูููุซูููฐ ุฑูุงูู ุจูุณูุบู ููุณฺููขูููุณู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููู ุนูู
ูุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma kiyaye Idin Bukkoki kamar yadda aka rubuta, suna miฦa hadayu na ฦonawa kowace rana bisa ga yawan adadin hadayun da ake bukata.