Ezra 4:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da abokan gฤban Yahuda da na Benyamin suka ji cewa waษanda suka dawo daga bauta suna gina haikalin Ubangiji, Allah na Israโila
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ูู ุจูููููุงู
ููู ุณูููุฌู ุซูููฐูู ููุทูููุฏู ุณููู ูููุงูู
ููุงู ุฏูุบู ุจูููุชูุงุ ุณููู ุบูููุง ูููููููู ุฏููุงูู
ููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da abokan gฤban Yahuza da Biliyaminu suka ji waษanda suka komo daga bauta suna gina Haikalin Ubangiji Allah na Isra'ila,