Ezra 4:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin a bincika a littattafan tarihin kakanninka. Za ka ga cewa wannan birni mai tawaye ne. Tun daga zamanin dฤ wannan birnin yana ba sarakuna da yankuna damuwa. Wannan ne ya sa aka ragargazar da birnin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุนููู ุจูููุซูููููฐ ุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญู ููููุงูููููููููุ ุฐูุงูู ุชูุฑูุฑู ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุซูููฐูู ููููููู ุจูุฑููู ููุชูุงููููููฐ ููููฐุ ุชูููุฏูุบู ุฒูุงู
ูุงูููู ุฏูุง ููููููู ุจูุฑููููู ูููู ุจูุง ุณูุฑูุงูููู ุฏู ูููููููู ุฏูุงู
ูููุ ูููููู
ู ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ุชูุงุฏู ุถูููุซูุ ููููููู ุฏูููููููู ููููฐ ููุณูุง ุนููู ูููููููุฑู ุฏู ุจูุฑูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin a bincika a littattafan tarihin kakanninka. Za ka gani a littattafan tarihi, cewa wannan birni na tayarwa ne, mai yin ta'adi ga sarakuna da larduna. A nan ne aka ta da hargitsi a dฤ. Shi ya sa aka lalatar da shi.