Ezra 4:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna sanar da sarki cewa in har aka sāke gina wannan birnin da katangarsa, zai zama ka rasa kome a gefen Kewayen Kogin Yuferites ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ مُنَ تَبَّتَرْ وَ سَرْكِے ثٜىٰوَ عِدَنْ عَكَ سَاكٜىٰ غِنَا وَنَّنْ بِرْنِنْ، عَكَ كُمَ غَمَ كَتَنْغَرْسَ، ذَاكَ رَسَ مَلَّكَرْكَ عَيَنْكِنْ دَيَكٜىٰ عَڧٜىٰتَرٜىٰنْ كُواْغِنْ يُڢِرٜىٰتِسْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muna sanar da sarki fa, idan aka sāke gina wannan birni da garunsa, ba za ka sami abin mallaka a lardin Yammacin Kogi ba.”